Yanda zaka hada Hoton Visa na passport a wayar ka cikin sauki.

  Yanda zaka hada Hoton Visa na passport a wayar ka cikin sauki.




Assalamu alaikum barkan munda warhaka yan'uwa yau darasin mu akan wasu applicationnne guda biyu wanda zasu baka damar gyara hoton ka hanya daban daban.

 Na farko zai baka damar mayar da hoton kati mai kyu sosai kamar a waya aka dauke shi.

Koda kuwa irin na zamanin DA ne wanda zakaganshi babu clear sosai.

 Da zarar kayi scan din sa a cikin wannan application din zai mayar ma dashi mai kyu.

 Saboda koda kayi kokarin daukar hoton da camerar wayar ka to zakaga wannan hoton baiyi kyu ba.

 To da taimakon application na farko zaka gyara hoton koda bashi da kyu sosai.


 Application na biyu zai baka damar yin hoton visa na Password na kowace kasa da dukkanin launin da kake so.

 Kamar yanda nayi muku cikakken bayanin acikin videon youtube zakuga yanda na hada passport da kuma yanda zaka gyara hoton yayi kyu sosai.

 Koda ace kana da hoto acikin wayar ka zaka iya gyara shi ya zama kamar passport din.



 Dukkanin wadannan application din ga link din su a kasa zakaga an rubutu download to na farko shine nayi muku bayanin sa.

Sannan download na biyu shima normal idan ka dakko shine zakaga iya hafa passwort da kanka.

👇👇👇👇👇👇

Download


Download

Previous Post Next Post