Yanda zaka hada wayar ka da TV Kaga komai😍 Best App 2023

 Yanda zaka hada wayar ka da TV Kaga komai😍 Best App 2023




Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a yau a sabon darasin. Yan'uwa darasin mu na yau akan wani application ne da zai baka damar hada wayar ka da tv abin ban mamaki domin idan kana son kayi kallo wani movies ko live stream kai koda music ne duk daga cikin wayar ka zaka iya amfani da shi a Tv.



 Nasan wasu har yanzu basu gane ba amman kada ku damu zanyi kuku qarin haske sosai.

 Da yawa akwai wadanda suke son su hada waya da tv misali sunason su kallo duk abinda yake a cikin waya kamar movies ko music da yake acikin wayar su. Su kalla acikin tv to idan ka kunna wannan film din zai fito a screen din tv kowa ya gani koda kuwa acikin abokan ka ne ko a cikin family ka.

 Sannan kowane kalar kamfanin tv zai dauki wannan application din saboda akwai app din da sai ya zabi kamfani ko kuma shi kamfanin Tv yayi app din sa da ban domin saukaka wa masu amfani da Tv din kamfanin su.

 Bugu da qari dukkanin kalolin videos din da kake buqata zaka iya ganin sa.

 Misali kamar videos din da ya hada na online kamar irin na youtube ko na facebook ko na Tiktok. Kaga shi normal a online yake to koda normal vedio ne na cikin wayar ka zaka ganshi acikin tv din.



 Sannan wannan app yana da adadin mutane sama da million hamsin 50M+ wanda suka dakko shi a playstore. Kuma suke amfani da shi.

Shi yasa na kawo mana domin amfani dashi acikin wayoyin mu domin saukakawa .

 Ga link din Application din a kasa zakaga na rubutu downlaod da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka.


Download

Previous Post Next Post