Yanda zaka hana a bibiya duk sirrin wayar ka. Koda ka kunna waya ( Brave ) 2024

 

Yanda zaka hana a bibiya duk sirrin wayar ka. Koda ka kunna waya ( Brave ) 2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa wannan video namu akan wata browser da zata hana a bibiyi duk wani bangare na wayar ka.

 Domin browser ce da zaka iya ziyartar duk wani website ko wani platform batare da ana bibiyar duk wani location din ka ba.



 Da kuma tallolin da wannan website din yake nunawa. idan ka ziyarchi website din musamman wand aake dauko fina-finai zakagansu suna da yawan talla acikin.

 bugu da qari dukkanin wani website din ya kan iya daukar bayanan ka koda location ne. 

 Sannan yawan website din da yakan iya sawa baterry din wayar ka ya sami rauni da kuma yawan shan ye maka DATA wayar ka.





Ta cikin wannan browser zaka iya ziyar tar website ko platfomr batare ma  da masu wannan website din sun gano daga ina ka ziyarce su ko ka shiga wannan site din ba. Domin zata iya baka damar boye location din ka da kuma sirrin ka.

 Sannan acikin website din da yake da yawan talla akwai wanda yake gade da Java script wanda koda kayi amfani da wani application ko extension na kashe wannan talla zakaga tallan tana fitowa.  Amman ita wannan browser din zaka iya shiga ko ina sannan ta kashe ma tallolin kowane site da ka ziyar ta. Sannan tana fadama adadin tallan da tayi blocking.

 Ga dadin amfani  da ita ga Design mai kyu acikin ta.

 Saboda haka ga link din application din a kasa zakaga an rubuta download sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka.


Download

Previous Post Next Post