Yanda zaka sami kyauta 20GB free ta cikin wannan Application din. 2024

 Yanda zaka sami kyauta 20GB free ta cikin wannan Application din. 2024 




Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne wanda zai baka damar mallakar gb na storage wanda zaka dora kayan ka na hotuna ko videos ko wani decument ta cikin wannan Application din.

 Application ne da idan ka mallake shi koda zaka chanja waya baka da matsala da shi wajen dora dukkanin kayayya kin ka. Wanda zai zame maka kamar ma'ajiya. 



 Sannan koda ka chanja sabuwar wayar ka zaka iya qara dakko application din sannan ka dawo da dukkanin kayan naka zuwa sabuwar wayar da ka chanja. Sabode dole daman idan zaka dora kayan sai ka bude acct acikin application din naka.

 Sannan koda ka dora kayan naka zaka iya turawa dukkanin wanda kake buqata wajen ganin ka sami sauki wajen shan data.

 Saboda wani lokachin zakaga kana son ka turawa wani videos ko hotuna ta whatsapp ko wani file amman zakaga yayi nauyi sosai a whatsapp bazai tura ba sannan koda ma ka tura shi zakaga ya rage quality koda kuwa hoto ne.

 Amman idan kayi amfani da wannan application zaka iya dora dukkanin abinda kake so sannan ka turawa wanda kake so ka dakko abinda kake so ka tura masa. Da zarar ka tura masa da link to yana taba link din zai sauke wannan Videos din ko hotunan ko file din.



 Normal zakayi amfani da application din kamar cikin wayar ka. Saboda zai ware ma dukkanin foldee wadda kake so kayi amfani da ita.

 Sannan koda kayi deleted na wani abu acikin application din to ba tafiya zaiyi gana daya ba zai shiga cikin folder recycle Bin. Domin koda daga baya zaka iya yanke shawarar dawo wa da shi.

 Ga link din Application din a kasa zakaga an dubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka domin amfani da shi.

👇👇👇👇👇


Download

Previous Post Next Post