Yanda zaka sami kyutar sama da 100GB a wayar ka 2024

 

Yanda zaka sami kyutar sama da 100GB a wayar ka 2024



Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a sabon video. Yau darasin mu akan wani application me da zai baka damar samun kyutar sama da 100gb a wayar ka.

 Shi wannan application din amfanin sa shine zaka iya dora dukkanin file ko photos ko videos acikin sa kuma free.

 Batare da kana tunanin wayar ka babu space din storage dinta ba. 

 Da yawa mukan tsinchi kan mu a wani hali na wani lokachin zakaga wayar ka gaba daya babu space koda hoto zaka tura zata nunama babu space sannan koda ka goge dukkanin videos din wayar taka hakan zata chi gaba da nunama.

 To da yawa dukkanin chat din da mukeyi na whatsapp ko telegram ko amfani da wani application na editing din video sukan cinye mana space na wayar mu bamu sani ba.

 To koda misali ka rasa yanda zaka samu space akan wayar ka domin chi gaba da dora videos ko hoto ko wani file zaka iya amfani da wannan application din. Domin zai baka soace babba da yakai kimanin 10024Gb sannan shi koda ka dora abubuwan naka koda ka chanja waya zaka iya qara dakko application din da zarar ka dakko shi kawai sai ka saka gmail din ka wanda daman tun farko sai ka daka gmail fa password domin backup din file din naka.



 Kana sakawa zakaga dukkanin videos din da hotunan na ka. Sannan zaka iya dawowa dasu zuwa sabuwar wayar taka.

 Bugu da qari zaka iya amfani da wannan application din domin turawa wani abokin ka hoto ko videos masu nauyi ta hanyar tura masa link da zarar ya taba zai sauke shi akan wayar tasa batare da kana ta tunanin ta inda zaka tura masa ba.

 Domin wani lokachin kana so ka turawa abokin ka wani videos haka to zakaga whatsapp akwai wani adadi na hoto ko videos wanda iya shi kadai zaka iya turawa.

 Amman inde ya wuce haka bazai baka damar turawa ba.

 To ta amfani da wannan application din zaka iya tura dukkanin videos ko file da kake buqata.

Ga link din Application din nan a kasa zakaga an rubuta download sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post