Yanda zakayi tracking din network din wayar ka ko ba DATA 2024

 Yanda zakayi tracking din network din wayar ka ko ba DATA 2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne wanda zai baka damar gano dukkanin wani abu da ya shafi network din layin ka ko wifi wanda kake amfani da shi acikin wayar ka.

 Amfanin wannan application shine zai baka damar ganon dukkanin karfin network da yake a location din da kake bayan ka kunne network din wayar ka.

 Sau da dama zaka kunna Data wayar ka kana so kayi browsing amman kuma zakaga wannan network din babu qarfi kwata-kwata hakan yake sakawa ma zaka iya asarae datar wayar taka. Musamman idan kana so ka dakko wani abu mai mauyi kamar films haka.


  To da taimakon wannan application din zai baka damar gano dukkanin abind aya danganchi karfin network din wajen.

 Domin idan kana kokarin dakko wani abin shi wannan application din zai baka bayanin network din wajen gaba daya.

 Haka bangaren da ya danganchi wifi shima  idan ka saka shi a wayar ka zai baka damar gano dukkanin wani karfin network din wayar da kuma wifi din da dukkanin wata matsala da wannan  wiifi din yake da shi.


Wannan shine dan takaitaccen bayanin wannan application din. amman application din yana da amfani sosai. 

 Sannan bashi da wahala wajen amfani dashi.

Saboda haka ga link din Application din a kasa sai ka taba ka sauke application din a wayar ka.


Downlod

Previous Post Next Post