Ana bibiyar duk chat din da kakeyi a whatsapp baka sani ba😢 2024

 Ana bibiyar duk chat din da kakeyi a whatsapp baka sani ba😢 2024



Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa a wani sabon darasin akan wani application da zai hana ana bibiyar duk chat din da kake yi a whatsapp. 

 Wato mutane da yawa basu ankara da cewa akan iya bibiyar dukkanin chat din su a whatsapp ba saboda shna ganin dole ba yanda ake hada whatsapp biyu da number daya. 

 Saboda security na whatsapp din wajen amfani ta OTP. So akwai hanyoyi kala daban daban wanda akan iya binsu a binciki chat din ka kaida wani kuma kai baka sani ba.

 Abinda ya danganchi rubutu ko hotuna da videos da kuma voice gaba daya baka sani ba.

 Koda ba bangaren tura chat din ba. Zaka iya bawa wani abokin ka ko matar ka ta dauki wayar taka sannan ta shiga whatsapp saboda tasan security sannan tayi ma bincike baka sani ba.



  Ta amfani da wannan application din zaka iya block na dukkanin chat da yake da sirri wanda kakeyi. Babu mainiya budeshi har sai kaida kasan password da ka kulle. Sannan ba dukkanin whatsapp din application din zai kulle ma ba.

 Aa zaka iya zabar chat na mutum daya shi kadai zaka kulle. To koda an shiga whatsapp din naka sannan anyi kokarin bude wannan chatting din bazai budu ba. Saboda wannan application da ka saka.


 To shi wannan application din zai baka damar kulle dukkanin wani chat wanda kasan yana da sirri koda ba kaida matar ka ko budurwar ka ba. Koda bangaren abokanai ko kasuwanchi akan iya  boye wani sirri a chat amman duk bamu sani ba akan iya bibiyar wannan chat din.



 Ga link din application din a kasa zakaga an rubuta download sai ka taba ka sauke shi a wayar ka. Domin amfani da whatsapp din ka cikin sirri.

 Zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba a kasa.

Download

Previous Post Next Post