Best Ai App for Enlish 2024

 Best Ai App for English 2024



Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa a sabon darasin namu na yau.

Yan'uwa yau abin namu akan wani application ne da yayi fice tun a shekarar 2023 har zuwa wannan sabuwar shekarar ba'a samu application wanda ya danne shi a amfani da kyu da qawatarwa ba. Domin application ne da zai baka damar kwarewa wajen  koyon yaren turanchi na kowane fanni bangaren magana da turanchi ko bada labari ko kuma furta wata kalma.

 Akwai hanyoyi da dama da zaka iya amfani da wannan application din. Zaka iya zabar domin wani abu kake buqata ka kware. Misali bangaren abinchi ko bangaren labari ko bangaren wani bayani na daban. Hanyoyi ne da basu da adadin da yake acikin wannan Application din.



 Farko de daman kafin application din gaba daya ya bude ma dai ya baka zabin abinda kake buqata ka kware acikin application din.

 To sai kayi kokari sannan ka nutsu domin siyan Abinda kake buqata. Bayan ka gama zaba shine applocation din zai bude ma.

 Sai kachi gaba da amfani da shi. Zaka zabi kalar mutumin da kake so kuyi magana da shi a matsayin Ai mace ko namiji da sauran su.



 Bayan ka zaba shine normal zakayi amfani da application din.

 Ga link din application din nan a kasa ka taba shine zai baka damar ka sauke shi acikin wayar ka.

👇👇👇👇👇👇


Download

Previous Post Next Post