Best camera 2024 ( Camera ta kowace kalar waya 2024 )

 Camera ta kowace kalar waya 2024



Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa a sabon darasin namu na yau. Yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar daukar hoto mafi inganchi da kuma kyawu a kowace kalar waya da kake da ita.

Batare da kayi amfani da wata filter ta wani chatting ko wani platform ba.



 Wannan  application normal kamar camera yake zaka saka shi a wayar ka sannan zai baka hoto ko video mai quality da kyu.

Sannan na kamfanin google ne wanda yazo da karfin google pixel camera.


 Da yawa zamu sayi waya amman zamu ga gaba daya camerar wannan wayar bata da kyu babu clear ballantana muyi amfani da ita wajen dau hoto ko video mai kyu.



Shi wannan application din duk abubuwan da kake buqata wajen amfani da camera domin daukar hoto mai kyu.

Acikin application akwai Potrait da bangaren beauty sannan akwai bangarori wanda ba kowace kalar waya ce take zuwa dashi.



 Idan ka mallaki wannan application din acikin sa duk wannan application zai kawo ma komai domin amfani dashi.

 Ga link din application din a kasa inda aka rubuta download da koren rubutu idan ka taba sai ka sauke shi akan wayar ka domin amfani da shi.

Download

Previous Post Next Post