Best Launcher 2024

 Best Launcher 2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau darasin mu akan application din da ya danganchi launcher ne wanda zai baka damar kawata wayar ka tayi launi mai kyu kowace kalar waya kake da ita koda ba mai tsada bace.

 Akwai abubuwan da zakaga koda babbar waya kake da ita zakaga wannan wayar bata da wani design ko wasu abubuwa na ban qawa dole sai ka mallaki launcher sannan shine wayar taka zatayi design mai kyawun gaske.

 Hakan yasa na binciko muku wani application wanda zai gyara muku fiskar wayar ku sannan shi wannan application yana da adadin wanda suka dakko shi a playstore sama da mutum million 50M+.

 Maganar gaskiya kawai kaje ka dakko wannan launcher domin na ajje muku link din application din achan kasa zakaga na rubuta download idan ka taba shine zai sauka akan wayar ka.


 Sannan saita application din acikin waya bashi da wahala sosai saboda kana dakko shi sannan ka bude shi normal kamar yanda kake bude sabon applcation din shine zai bude ma sannan zai chanja ma launin wayar taka.

Abindanya danganchi home screen da dukkanin menu na cikin wayar taka sannan bashi da nauyi wajen amfani da wayar taka.

 Ga link din application din a kasa zakaga an rubuta download sai ka taba ka sauke shi akan wayar taka.


Download

Previous Post Next Post