Sabon application zai fassara ma kowace kalar waka zuwa yaren da kake so

 Sabon application zai fassara ma kowace kalar waka zuwa yaren da kake so




Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau darasin mu akan wani application da zai baka damar gane dukkanin wadansu abubuwa wanda ake fada a cikin waka.

 Sau da dama mukan mallaki waka shekara da shekaru akan muna sauraron ta amman gaba daya bama gane dukkanin abinda ake fada acikin application din.



 Kawai muna sauraron sune domin nishadin kidan ko wani sauti aciki.

 Kowace kalar waka zaka iya sauraron ta tacikin wannan Application din sannan zai dinga fassara ma dukkanin abubuwan da ake fada acikin wannan wakar.

 Sannan  wakar a duk inda take misali youtube ko spotify ki wata manhaja wadda ake sauraron wakoki acikin su.

To idan ka mallaki wannan Application din zai baka damar sauraron wakokin da kuma fassarar su zuwa kowane yare da kake buqata.



 Wato application din zai baka mamaki kwarai da gaske.

 Saboda dukkanin abinda ake fada acikin wakar sannan kowane kalar yare ne ko waka ce zai fassara ma zuwa duk yaren da kake buqata. Kamar normal film ne wanda zaka mallaki subtitle to shima wannan Application din zai baka damar gane wannan wakar kowace kala ce.

 Ga link din Application din nan a kasa zakaga na rubutu download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi akan wayar ka.

Download

Previous Post Next Post