Yanda ake hada invoice a waya na kasuwanchi cikin sauki 2024

 Yanda ake hada invoice a waya na kasuwanchi cikin sauki 2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar mallakar invoice a waya batare da computer ba. Sau da dama mukan dorawa kanmu wani lissafin da ba daidai bane ba.

 Zamu ce akwai abubuwan da waya batayi dole sai computer wanda gaba data ba haka bane.

 Wannan application din zai baka damar yin aiki irin na computer kuma cikin sauki batare da kama mallaki computer ba kuma idan ka hada abin zakaga kamar a computer aka hada.

 Magana nake ta yanda ake hada invoice a wayar hannu. Invoice wani hanya ce da ake hadawa customer dukkanin abubuwan da ya siya sannan ya saka lissafin gaba daya bayan nan yayi print din sa zuwa ga customer na sa.



 Idan ka mallaki application din nan koda online business kakeyi acikin wayar ka zaka iya hada invoice mai kyu domin qawata sana'ar taka bayan nan zaka iya printing din sa ko ka tura shi a matsayin decument wato kamar pdf kenan. komal wani extension na decument sannan ta ko ina zaka iya turawa wato xender ko bluetooth ko normal wani chatting din kamar su whatsapp ko facebook messenger.

 Abin zai baka mamaki sosai domin zaka zabi template din da kake buqata wajen hada invoice din mai matuqar kyu da kawatarwa.



 Sannan wannan application din sama da mutane million biyar ne suka dakko shi a playstore bugu da qari bashi da wani nauyi wajen yin amfani da shi.

 Ga link din application din nan a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu kana tabwa shine zai baka damar sauke application din a wayar ka.

Downlod

Previous Post Next Post