Yanda zaka cire kida acikin waka. Sabon App 2024

Yanda zaka cire kida acikin waka. Sabon App 2024




Assalamu alaikum warahmatullah. Yan'uwa a gurguje wani sabon application ne mai abin mamakin da babu kamar sa a sabuwat shekaran nan wanda muka binciko muku shi.

 Application ne da zai baka damar cire kida acikin waka ko sautin waqar banda kida. Kowace kalar waka kuwa ko tawa ne.

 A duk inda kaga wakar koda a social media ne zaka iya cire kidan kayi amfani da shi. Ko ka cire sautin waqar kayi amfani da shi.



 Idan ka bude application din zai baka damar saka gmail din ka ko email wanda zaka bude account da shi. Amman shi application din baya buqatar password bayan ya bude. Zai baka damar dakko wakar acikin wayar ka ko idan kaga wakar a online zaka iya saka masa URL na wakar a duk inda ka ganta. Bayan ka saka wakar acikin application din zai baka damar zabar inda kake so ka cire sannan kayi edit dinta. Sannan zai baka kowane zabi daban kida ko wakar sannan a gefan wakar ko kidan akwai alamar download wanda zaka sauke wakar ko kidan akan wayar ka.



 Ga link din application din a kasa zakaga na rubutu download da koren rubutu sai ka taba shine zai baka damar sauke shi akan wayar ka domin fara anfani da shi.


Download

Previous Post Next Post