Yanda zaka gano dukkanin abinda ka boye na sirri acikin wannan Application din koda password ne 2024

 Yanda zaka gano dukkanin abinda ka boye na sirri acikin wannan Application din koda password ne 2024


Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a yau a sabon videon namu. Yau darasin mu akan wani application ke da zai baka damar adana dukkanin abubuwan da kake da sirri da su. Application ne daya tamkar da dubu wanda zai baka damar ajjeye hotuna password, da dukkanin abinda ya shafi rayuwar ka na sirri gaba daya.



 Wannan application din zai taikama bangaren saka dukkanin wani detail na login da password na dukkanin bankuna da na wani social media ko platform da sauran bangaren internet abinda ya shafi database kenan.


Bude application din babu wahala kawai gmail din ka zaka saka sannan sai ka kirkiri password amman password din ya kasance guda 12 zuwa sama.



 Kamar yanda kuke ganin misalin sa a hoton sama.

 Sannan da duk hotuna ko videos naka. Bugu da qari abin burgewa da wannan application din shine zaka iya dawo da dukkanin abubuwan da ka saka acikin sa koda wayar ka ta sami matsala ko shi application din ya sami matsala ko kuma wata matsala ta faru.


 Sannan akwai bangren idan kayi save na dukkanin password din ka na wani account misali facebook ko tiktok ko wani account haka to zai taimaka ma wajen idan anyi kokarin yima hacking din account din naka shi application din zayyi ma alert akan wannan account din naka na facebook ana kokarin yi maka hacking. 


Kamar yanda kuke ganin misalin sa a hoton sama.

 Maganar gaskiya wannan application din yana da amfani da muhimmanchi sosai musamman a wannan zamanin.

 Sannan dukkanin wayoyin iphone da android akwai application din kowa zainiya amfani dashi a wayar sa.

 Sai de link din kawai na wayar android na ajje shine zakagani a kasa an rubuta download da koren rubutu.


Download

Previous Post Next Post