Yanda zakayi control din wayar budurwar ka ko matarka bata sani ba duk abinda da takeyi 2024

 Yanda zakayi control din wayar budurwar ka ko matarka bata sani ba duk abinda da takeyi 2024



Assalamu alaikum barkan mi da warhaka yan'uwa yau darasin mu akan wani application mai muhimmanchin gaske ne wanda zai baka damar control din wayar budurwar ka ko matarka ta cikin waya batare da ta sani ba.

 Wato wannan application din da farko zai fara baka damar gano duk wani abu da aka fiya aiki dashi a wayar kafin ka zabi wanda zaka kulle babu mai iya  bude shi har sai lokachin da ka daita.

 Amfanin wannan application din na farko shine. Zaki iya gano dukkanin wani application ko social media tafiya amfani dashi sannan sai kaje ka kulle shi bazata iya amfani dashi ba har sai lokachin da ka saita sannan zaiyi amfani a wayar.

 Sau dadama koda kana amsar wayar er ka ko budurwar ka zata iya boye wani application din bazaka iya gano shi ba ko kuma kana tunanin tafi amfani da whatsapp a wayar ta to bakasan kuma tafi amfani da facebook ko tiktok ba. Taka maimai de bazaka iya gano mai tafiya amfani dashi a wayar ba. Ballantana ka bibiye shi har ka gani lokachin da tafiya amfani dashi ba.



 Amman shi wannan application din zai baka damar gano duk abin da aka fi amfani dashi. Har ka iya bibiya ko ka kulle shi.

 Abu na biyu shine zaka iya zabar duk wani social media ko website wanda ka gano tana  yawan amfani dashi a wayar ta. To zaka iya kulle shi  bazai taba yin aiki ba har sai lokachin da ka saita.

 Wannan takaitaccen bayani ne nayi bayani sosai a videon da na dora yau a youtube kaje ka kalla zakaga duk wani yanda zakayi amfani da application din.

 Ga link din application din a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu idan ka taba shine zaka sauke shi akan wayar ka.





Download

Post a Comment

Previous Post Next Post