Mun binciko sabon Application a wannan shekarar da zai fassara dukkanin abinda kake so sannan ya baka bayani akan sa. Domin neman Ilmi 2024

Mun binciko sabon Application a wannan shekarar da zai fassara dukkanin abinda kake so sannan ya baka bayani akan sa. Domin neman Ilmi 2024





Assalamu alaikum barkan mu da warhaka Ya azumi Allah ya karbi ibadun mu amenn. Yau mun dauki na Daya

 yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne mai hankalin da ban taba ganin kamar sa ba domin zai baka damar bincike ko neman ilmi ta cikin sa. Dukkanin abinda kake so shi wannan Application din zai baka amsar sa koda a makaranta an baku assignment ko wani project kana rubuta masa topic din abinda kake si shi application din zai baka amsar shi cikin gaggawa. Sannan zaka iya rubuta wani topic akan yayi ma qarin bayani akan sa. Ko idan kana so ka rubuta wani labarai. Kai koda film guda ne idan ka rubuta asalin abinda kake so kawai kana tura masa zai ma qarin bayani akai.



 Koda wasika zaka turawa budurwar ka ko meman aiki ko a makaranta wadda kake so kayi cikakken bayani. Darar ka mallaki wannan application din kawai kana rubuta masa akan abinda kake so ya rubuta maka wannan wasikar to shi application din zai rubuta maka sannan ya turoma.

 Hatta bangaren soyayya dukkanin wani abu da ya danganchi soayya shi ma zai iya rubutawa domin turawa masoyan da kuke kauna.


 Bangaren math ma hakane. Idan kana so yayi ma solving na wata amsa wadda baka san yanda akeyi ba . Kana tura questions din take anan application din zai turo ma amsar zuwa wayar ka.


Dukkanin wani abu da kake so wannan application din zai fada ma. Koda kuwa yare kake so ka koya na wata kasa ko kuma kana so kasan yanayin rana ko zafi ko sannan na wata kasa. Kana rubutawa kawai wannan application din zai fada ma.
 Wato application ne mai hankali sosai domin saukaka mana wajen ganin mun magance matsalolin yau da kullum.

Ga link din Application din nan a kasa zakaga an rubuta download sai ka taba ka dauke shi a wayar ka.


Download

Previous Post Next Post