Yanda zaka dakko status a whatsapp batare da kana amfani da whatsapp GB ba

Yanda zaka dakko status a whatsapp batare da kana amfani da whatsapp GB ba





Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Karshen magana yazo domin yawan tambayoyin da nake samu akan rashin yin amfani da whatsapp gb domin ganin ana iya dakko status na dukkanin wanda ake buqata a ciki batare da wata shan wahala ba.

 Akwai dalilai ya yake sakawa ya da yawan mutane suke amfani da whatsapp gb ciki harda yanda zaka dakko dukkanin status na abokanai da na yan'uwa.




To sai kuma yanzu akayi rashin sa'a wajen amfani da shi whatsapp gb din domin mafi yawan wanda suke amfani da gb whatsapp anyi banned din number su.

 Shi yasa kuma mutane da yawa suke jin ba dadi koda an riga da an gyra wannan banned din da whatsapp yayi musu. Domin babu hanyar da zasu iya dakko duk status na dukkanin wanda suke buqata.

 hakan ya saka na kawo mana wannan application din wanda zai baka damar sauke dukkanin status da kake buqata acikin wayar ka ta iphone da kuma android din baki daya.

 Da zarar ka mallaki wannan application din idan kana so ka sauke wani video ko hoto a status din wanda kake buqata sai ka bari normal sai ka bude wannan status din a wayar ka ko nace acikin whatsapp naka sannan sai daga baya ka shigo cikin wannan application din to zakaga wannan status din da ka bude. sannan zai baka damar save a wayar taka.

 Gaba daya bashi da wani wahala wajen amfani dashi. 

 Ga link din application din nan a kasa zakaga an rubuta download sai ka taba amman kuma kawai na iya android ne wanda na ajje link din nasa.

 sai de masu amfani da iphone suke appstore suma sai su dakko nasu.





Download

Previous Post Next Post