Yanda zaka gano kudin kowace kasa ta cikin wayar ka abin mamaki 2024

 Yanda zaka gano kudin kowace kasa ta cikin wayar ka abin mamaki 2024




Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ina fatan kuna cikin koshin lafiya. Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar gano dukkanin sahihanchin kowane kudi na kowace kasa. Da yawa akan cuce mu akan kudin da ba namu bane wanda zai bamu damar tabbatar da gaskiya wannan kudin. A kasar ka ne ko kuma kayi tafiya zuwa wata kasar ne.

 To da taimakon wannan Application din zaka gano dukkanin wani kudi wanda ba na gaskiya bane. Koda kana tunanin wadannan kudaden na gaskiya ne ko ba na gaskiya bane kawai kana dakko wannan application din sannan kayi scan din wannan kudin a wayar ka to shi wannan Application din zai fada ma komai akan sahihamchin wannan kudin.



 Da yawa kamar anan nigeria ko a wata kasa zaka ga mutum yana dan harkar kudin kasar waje kamar dollar ko wata kasa daban  to amman gaba daya baya gane asalin wannan kudin domin ba na kasar sa bane. 

 Inde ka mallaki wannan application din shi zai dinga fada ma dukkanin abinda ya shafi wannan kudin harda dunan kasar gaba daya.



Koda anzo za'a cuce ka to insha Allah wannan application zai taimaka ma sosai.

 Ga link din Application din  a karshen rubutun nan zakaga an rubuta download da koren rubutu sannan kuma dan qarami. Idan k ataba shine zaka sauke wannan application din.



Download

Previous Post Next Post