Yanda zaka kare kanka daga BATA koda kayi Hadari ( Accident ) a Mota ko mashin😭 2024

 Yanda zaka kare kanka daga BATA koda kayi Hadari ( Accident ) a Mota ko mashin😭 2024






Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi ya shirye-shiryen Azumi ina fatan Allah ma daukakin sarki ya bamu ikon yin Ibada karbabbiya acikin watan. Yasa mu gama lafiya.

Application ne na kariya daga Bata bayan kayi hadari a mota ko a mashin. 

 Abune da ya danganchi emergency call wanda zai taimaka ma wajen bayan ka shiga wani mawuya chin hali. Zai taimaka ma a kirs gida ko a kira wasu yan'uwa naka domin samun sauki.

 Da yawa akan samu matsala wani lokachin bayan ka hadari a mashin ko a mota.



Da zarar ana buqatar sanar da duk wasu yan'uwa naka to za'a iya samun wayar taka akwai password wanda bazai ba da damar samun a kira wata number daga wayar taka ba.

 Duk da ana iya kokarsn cire layin naka domin a saka a wata wayar dan a sami wata number a kira sannan a sanar da su halin da kake ciki.



 To wani lokachin akan sami matsalar idan an saka sim card din naka za'aga layin akwai PIN din ka. babu hanyar sanar da wani yan'uwa naka halin da kake ciki.

 To hakan yasa na kawo mana wannan application da zai baka damar saita emegency wanda zaka iya zabar adadin mutane wanda za'a iya sanar da kai ta amfani da kiran su ta hanyar danna wajen kashe wayar ka sau biyar direct wayar taka zata kira su koda wayar taka akwai password acikin ta.

 Sannan zata tura musu asalin location din da kake da duk wasu bayanai naka abinda ya danganchi bayanan naka.

Sannan akwai accident detection wanda iphone 15 tazo dashi wajen sanar da duk wasu numbobin da ka saita a emegency direct duk lokachin da accident din ya faru.

Misali idan ka saita application din a wayar ka to anayin accident din wayar taka automatic wayar ka zata kira emegency din da ka saita basai mutane sun zo sun danna wajen kashe wayar taka.



 Wato application din yana da amfani sosai.

 Ga link din Application din naka da zaka dauka sannan ka saita a wayar ka.

 Zakaga na rubuta download a kasa shine xaka dakko sannan ka saita.

Download

Previous Post Next Post