Yanda zaka tura kudi ta cikin wayar ka na kowane kasa Ka samu MTN Kyuta 2024

 

Yanda zaka tura kudi ta cikin wayar ka na kowane kasa Ka samu MTN Kyuta 2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ya ibadah Allah ya karbi ibadun mu ameen. Yan'uwa yau darasin mu akan wani vartual banki ne wanda zai baka damar kayi amfani da shi acikin wayar ka wajen tura kudi ko amsar kudi ko siyayya online ta cikin wayar ka batare da kayi amfani da kowane banki ba.

  Dukkanin wadanda suke harkar online ko siyayya online ko amsar kudi daga kasar waje ko ka tura kudi zuwa kowace kasa. Munsani dukkanin sauran bankunan da muke amfani da su tundaga lokachin Buhari yayi cancelling na kowane banki wanda bazaka iya amfani da banki wajen siyayya ko turawa ba.

Shi wannan application din idan ka bude shi kayi amfani da shi akwai abubuwan da yawa da yake dashi wajen tura kudi ko amfani da shi ta kowane salo.



Da farko idan ka bude application din kamar normal bankin da muke amfani dashi ne misali vartual bank. Kenan wand a ire iren su muke amfani da opay ko moneypoint to amman su zakaga kawai tura kudi akeyi kuma naira babu wasu kudi na karsar waje wanda zaka iya turawa ko chanjawa. Haka zalika bazasu baka vartual ATM ba. Vartual ATM shine ba sai ka mallaka a hannun ka ba. Ta cikin application din zai fito sainkayi amfani dashi. Sannan harda mastercard suke bayar wa.


Bugu da qari zaka iya chanja kudin da ka saka acikin sa zuwa dollar. Misali idan ka saka naira kuma kana so kayi amfani da Dollar kawai idan ka saka kudin acikin application din zaka iya chanjawa zuwa dollar sannan zaka iya turawa duk wanda kake buqata a matsayin dollar din.

 Zaka iya amfani dashi kamar yanda muke amfani da sauran application na banki kamar irin su Opay da moniepoint da sauran su. 

 Maganar gaskiya application din yana da amfani sosai kawai na dan fadi wani abu a ciki ne ba duka ba.

 Amman idan ka bude account din zaka ga duk abubuwan da ya kunsanshi application din.


Ga link din Application din a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke application din a wayar ka.

 Sanann iphone ma tana da nata application din sai lu shiga Appstore kuyi search din Payday.

Masu android kuma ga link din su nan a kasa.


Download

Previous Post Next Post