Yanda zaka Gano wayar ka bayan an sace koda an kashe ta 2024

Yanda zaka Gano wayar ka bayan an sace koda an kashe ta 2024




Assalamu alaikum warahmatullah. Ina fatan kuna lafiya 

 Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne wanda zai baka damar gano wayar ka da aka sace ko ta bata koda an kashe ta.

Da dama akan dauke mana waya bayan an dauke ta sai a kashe yanda koda anyi kokarin tracking din ta baza a gane inda take ba har sai an kunna ta. To wani lokachin ma barawon idan ya dauke ma wayar zai ajje ta a kashe zuwa wajen shekara  bayan nan idan zai kunna ta ma dole sai yaje inda za'a iya chanja wani abu yanda koda anyi kokarin nemo inda take baza'a ganta ba.



 To da taimakon wannan Application din zaka iya gano wayar ka koda anyi kokarin kashe ta. Saboda asalin abinda yake faruwa shine bayan an saita application din a wayar shine idan anyi kokarin kashe wayar. To wayar zata nuno fake power off na wayar shine zasu iya danna wannan fake din wanda application din ya kawo.



To zaka iya tracking din wannan wayar idan amman a farko ka saita shi. Sannan shi application din akwai abubuwan amfani da yawan gaske bayan wannan.

 Saboda haka ga link din application din a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wyaar ka domin fara amfani da shi.

👇👇👇👇


Download

Previous Post Next Post