yanda zaka dawo da hotunan sirri bayan sun goge a wayar ka ta cikin wannan Application din

 Yanda zaka dawo da hotunan sirri bayan sun goge a wayar ka ta cikin wannan Application din




Assamu alaikum barkan mu da warhaka ya zafi ya zafin gari gaba daya. To Allah ya dafa mana ameen.

 Yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar boye dukkanin wasu sirrikan ka hotuna ko videos acikin sa wanda zaka saka masa security babu mainiya budewa. To koda wayar taia ta sami matsala ko application din ya sami matsala.



Da farko dukkanin abubuwan da ka saka a ciki application din zai baka damar sakawa a cloud wato kayi backup din sa amman farko de ka tabbatar kayi backup din dukkanin hotunan ko videos din. Shi wannan Backup din zai baka damar ajje dukkanin kayan naka a cikin gmail na application din.

 To koda ka chanja waya ko wayar taka ta sami matsala ko application din gaba daya shine zai baka damar restore na kayan da ka dora a farko kenan.

  Akwai mutanen da suke ta rasa abubuwan su acikin ire-iren wadannan application din to sukan rasa videos ko hotunan gaba daya.

Idan kayi amfani da wannan application din zai baka damar koda ka rasa abin da ka saka aciki zaka iya dawowa da shi.

 Sannan shi wannan application din zai baka damar ba iya hotuna ko videos din ba har da Applications din da kake so ka saka masa password ka kulle shi.

 Bangare uku ne acikin application din akwai bangaren Apps wanda zaka zaba ka saka masa password akwai bangaren da zaka zaba ka saka hotuna ko videos din naka.

Dukkanin su baka da matsa idan waya ko app din ya sami matsala.

Ga link din application din zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi akan wayar ka👉Download

Previous Post Next Post