Application din da zai baka tabbatachin an siyar ma da scond hand na waya😭 2024

 Application din da zai baka tabbatachin an siyar ma da scond hand na waya😭 2024





Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yau darasin munakan application din da zai baka damar gano dukkanin matsalolin wayar da take hannun ka ko wacce ka siya.

 Saboda sau tari akan sayi waya bayan kwana biyu kaga tana da wata matsala amman a lokachin ba damar ba mayarwa mai ita saboda wayar ta dade a wajen ka.

 Amman amfani da wannan application din zai baka tabbachin rashin matsalar waya kowace iri ce. Kawai kana saka application din a wayar da kake so ka gano matsalar ta shine zaka shiga cikin application din. 




 Application din zai baka fanni-fanni da dukkanin wasu matsaloli da zaka iya ganowa idan akwai shi a wayar.

 Matsalolin sun hada da rashin kyan battery ko network ko camera ta gaba da baya da shi asalin screen din wayar idan ma an taba chanjawa.

 Da kuma speaker wayar da dukkanin fanni fanni na wayar abinda ya danganchi Hardware da kuma software na wayar gaba daya.

Ga link din Application din zakaga an rubutu download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.👉👉Download

Previous Post Next Post