Application mai abin mamakin da Babu irin sa a wannan shekarar 2024 ( Split cloud )

 



Application mai abin mamakin da Babu irin sa a wannan shekarar 2024 ( Split cloud )



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa yau darasin mu akan wani application da zai baka damar sauraron waka ko karatu guda biyu a lokachi daya.

 dukkanin sautin da kake buqatar sauraro koda kai da abokin ka ne to ta cikin wannan Application din zaka iya rarrabe wannan karatun ko kidan ta amfani da earpiece ko normal a wayar. Abinda yasa nace earpiece shine zai ba da damar sauraron yanda kake so. Saboda idan normal a waya ka kunna to koda ya raba kidan ko wakar bazai fitoma yanda kake so ba.

 Amman idan kayi amfani da earpiece wajen kunna wakar ko karatuj zakaga a zo ma daban daban kowane kunne da nasa abin da ka kunna masa.

 Cikakken bayanin shine. Idan misali kana da aboki ko dan'uwan ka sannan a wayar ka sannan kana da earpiece sai kai kana buqatar sauraron karatun qur'ani ko kana son sauraron wata waqa ta daban amman shi wannan abokin naka ko dan'uwa naka yana so ya saurari wani abin na daban wanda dukkanin ku ku biyu a waya daya kuke so ku kunna wannan wakar ko karatun. To abinda zakuyi shine ku bude wannan Application din zakaga ya rabe muku wajen kunna wakar sannan zai muku bayani cewa idan ka kunna wannan wakar to bangaren hannun havu ne zaka ji wannan wakar bangaren hannun dama shima akwai inda zaka kunna shi. To idan kuka bi wannan hanyar wajen kunnawa to ta cikin earpiece din wannan kidsn ko wakar kowane kunne zayyi nasa daban. Ga misalin wajen kunna wakar anan kasa acikin hoto.





Hakan yasa wannna application yayi fice a wannan shekarar ya dauki shine app mafi mamaki a 2024.

 Ga link din Application din a kasa zakaga an rubuta download sai ka taba shine zaka sauke shi a wayar ka.


Download

Previous Post Next Post