Auto clicker for Notcoin😍 2024

Auto clicker for  Notcoin😍 2024





Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yan'uwa yau darasin mu akan wani sabon application ne da zai baka damar auto click musamman a yanzu da ake yayin mining da abubuwan da muke saka ran insha Allah zamu dan sami wani abu na kashewa acikin sa. Wannan application akwai abin mamaki domin idan ka saita shi sannan ka kunna shi zai dinga danna screen din wayar ka ta amfani da duk wani sassa na wayar ko buttum din wayar ka koda baka danna da hannun ka ba. Wannan application zai taimaka ma wajen danna ire-iren waddan application da zaka dinga ganin ana mining din su har a sami wani abu na kashewa ko makuden kudade.


 Ga link din application din nan a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi acikin wayat ka


Download

Previous Post Next Post