Best 3 Application 2024. Application uku da suka fi kowane amfani a wannan shekarar 2024

 Three Best Application 2024. Application uku da suka fi kowane amfani a wannan shekarar 2024.




Assalamu alaikum barkanmu da sake kasancewa a sabon video na yau. Yan'uwa yau darasin mu akan wasu application ne gida uku wanda na ware mana domin amfanuwar mu yau da kullum sannan zasu saukaka mana abubuwa da yawa.

Application ne dukkanin su da zasu baka damar dakko kowane kalar video a kawace kalar waya android da iphone tanamfani da  link din videon a duk inda kaga videon. Sannan akwai wanda zai baka damar chanja muryar ka a lokachin da kake kiran waya ko kayi record na chanja kirsn wayar. Bugu da qari da zaka iya buga kowace kalar game a kyuta batare da ka dakko game din a wayar taka ba.

 Zanyi bayanin kowa ne kalar application a kasa domin qara fito da dukkanin muhimmanchin application din.

 Sannan zanyi bayani ne daidai da yanda na jero a cikin videon.

  (1) Application na farko zai baka damar dakko kowane kalar video ta amfani da link din video a duk inda ka ganshi. Bangaren instagram ko tiktok ko youtube ko twitter tare da facebook. Da zarar ka ga ga video sai ka nemo inda link din videon yake bayan ka copy link din video sai ka dakko wanann application din sai ka bude shi. Bayan ka bude application din zaka ga wata alama a tsakiya kamar RAMI haka to kana taba RAMIN shine automatic zaka ga videon yana sauka a wayar ka. Sannan duk tsayon video zakaga ya rage masa MB sannan quality videon bazai ragu ba.

 Link din wannan application din idan ka duba chan kasa zakaga an rubuta Downlod (1) da koren rubutu sai ka taba shine zaka sauke  wannan application.


  (2) Application na biyu shine zai baka damar chanja murya a yayin da kake kiran waya ko voice idan zaka tura a chat na whatsapp ko wani chatting na daban. Da zarar ka dakko wannan application din shine zaka ga hotunan dukkanin muryoyin da wannan application ya kunsa. Mace ko namiji ko yaro ko yarinya ko robot.



 To da zarar ka chanja wannan muryar shine zaka yi amfani da wannan application din.

Ga misalan wannan application din cikin hotuna a kasa.

👇👇👇👇👇





 Sannan link din wannan application din yana chan kasa zakaga an rubuta Download (2) da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.

   (3) Application na uku: Shine zai baka damar buga Game kowace kala a kyuta batare da ka sauke wannan game dina  wayar ka ba. Saboda game tana da nauyi sosai sannan zakaga saita game din ma yana da wuya sosai.

To idan ka mallaki wannan application din shine zaka buga dukkanin game din da kake so. A kyuta sannan babu nauyi.




 Ga link din Application din a kasa zakaga an rubuta Download (3) da koren rubutu idan ka taba shine zaka sauke application din. 

Waddanan application suna da amfani sosai.


Download (1)


Download (2)


Download (3)

Previous Post Next Post