Yanda zaka chanja launin wayar ka Abun burgewa 2024
Assalmu alaikum barkan mu da sake kasancewa a wani sabon videon.
A Gurguje wani application na kawo mana wanda zai chanja launin wayar ka launi abin burgewa wanda dukkanin wanda yaga wayar ka zai yu tunanin babbar waya ce koda kuwa qaramar waya ce.
Shi de wannan application din ba kamar kowane application bane domin farkon fuskar wayar ka. Sannan zakaga gaba daya har ka gama ganin waya amman bazaka taba ganin irin design din ta ba.
Zaka iya zabar kalar da kake so ta kasance a wayar taka kowace kala ce.
Ta cikin wannan launcher din idan ka saka ta zaka iya boye application wanda babu wanda zai gansu sai kai idan kana da buqatar amfani da su.
Babu abinda yake burge ni da wannan launcher din sai idan ka tashi amfani da ita gaba daya babu wahala wajen control da kuma nauyi ballantana kaga tallace tallace a cikin wayar ka.
Duk wanda yaga wayar ka babu wanda wannan launcher bazata burge ba.
Ya kamata ka sauke wannan launcher sannan ka dora ta a wayar ka.
Ga link din Application din nan a kasa zakaga an eubuta download sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.