Yanda zakayi Video a wayar ka abin burgewa Best Video editing

 Yanda zakayi Video a wayar ka abin burgewa Best Video editing





Assalamu alaikum warahmatullah barkan mu da warhaka. Yan'uwa yau darasin mu akan video editing ne a wayar kamar yanda zakuga mutane da yawa suna editing din video abin burgewa. Hakan yasa yau darasin mu akan wannan hanyar ce na nemo mana wasu application guda biyu da zai baka damar editing din videon. abin burgewa.

 Dukkanin wani videi da kake gani akan iya editung dinsa a awaya ba tare da anyi amfani da computer ba.

Wato dukkanin su wadannan application din zakayi editing na abin mamaki a ciki sannan zai baka damar editing din videon ka koda karami ne.

 Kowane aciki akwai banbanche akan sa sai de idan ka dakko su sannan ka fara amfani dasu. Shine zai baka damar gane wanne ne zai yi ma irin aikin da kake so kayi dashi wajen gyara videon da kake yi.


Application ma farko zaka iya saka duk tsayin video acikin sa sannan kayi editing din sa. Cikin sauki. Ga kalolin yanda design din sa yake a kasa.




Sannan a kwance mafi akasari ake editing din kamar yanda kuka ga sample dinsa a hoto.

Application na biyu shi a tsaya yake koda ka tsayar da wayar ka kayi video zaka iya yin editung din sa a haka.

Ga kalar sa nan cikin hoton kasa





Kowannen su akwai link din su a kasa zakaga an rubutu download da koren rubutu sai ka taba ka sauke su a wayar ka.

App na farko da na fara magana akan sa shine zakaga download (1) applocation na biyu kuma zakaga Download (2) akan sa sai ka taba ka sauke shi.

Downlod 1


Download 2

Previous Post Next Post