Duk mai chat a whatsapp ga sabon Application ka mallake shi.

 Duk mai chat a whatsapp ga sabon Application ka mallake shi.



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau darasin mu na duk mai chat a whatsapp ne wanda zai baka damar qara qawata chat din ka sannan idan ka nunawa dukkanin masu amfani da whatsapp zasuyi mamaki matuqa.

Wannan application din zai saukaka ma wajen jindadin chat a whatsapp koda kana da aiki ko busy da yawa.

 Application ne da zai baka damar saka status lokachin da kske buqata koda baka hau onlien ba.

Ta cikin wannan application zaka saita komai bangaren status din duk abinda kake so. Misali hoto ko videon ko Text da lokachi da rana. To idan wannan lokachin yayi koda baka online kawai status din zai hau kan whatsapp.

Saboda shi application din automatic zai dinga saitawa da kuma dora ma duk status din naka.

Ga link din Application din a kasa zakaga an rubutu download d akoren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka kayi amfani da shi.



Download

Previous Post Next Post