Screen power off

 screen power off




Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yan'uwa yau darasin mu akan wani sabon application ne wanda zai baka damar saita timer na screen din wayar ka.

 Wanda idan ka saita normal screen din wayar ka zai dauke koda kana sauraron karatu ko waka.

Duk abinda ya dangan chi Timer ko alarm ko schedule na screen din wayar ka.

Ga link din shi a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu.


Download

Previous Post Next Post