Yanda zaka boye Sirrin Application ba mai ganin sa. Acikin kowace waya 2024

 

Yanda zaka boye Sirrin Application ba mai ganin sa. Acikin kowace waya 2024






Assalamu alaikum barkanmu da warhaka yan'uwa.

Yau darasin munakan application da zai baka damar boye dukkanin wani application da kake so ka boye acikin wayar ka. Koda ace angama bincike a wayar ka baza a gano shi ba. Sannan koda ma angano sai an saka password sannan gurin zai bude har aganshi.

 Bugu da qari zaka iya saita wa sannan ka saka application iri daya guda biyu aciki.



Misali idan kana da whatsapp guda biyu zaka iya boye shi babu mai iya gano shi. batare da app din ya hanaka sakawa acikin ba. Saboda akwai yanda ake amfani da whatsapo biyu acikin waya daya to zakaga koda kaje amfani da wannan hanyar inde ba hanyar ka bi ba babu yanda shi app din zai shga.

Duk adadin apps da kake so ka boye zaka iya sakawa.

 Sannan zaka iya aran waya kamar ta abokin ka ko

matar ka ko burwa sannan ka saka application din a wayar ta sannan ka biye shi bazata gane akwai wani application da aka boye ba.


Ga link din Application din nan a kasa zakaga an rubuta download sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka sannan kayi amfani da shi.👉👉👉👉Download

Previous Post Next Post