Yanda zaka gane Dawa matar ka takeyin waya na tsawon Shekaru 2024

 

Yanda zaka gane Dawa matar ka takeyin waya na tsawon Shekaru 2024



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi yan'uwa. Yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar gano duk da wanda matar ka takeyin waya na tsawon shekaru. 

Tare da gano dukkanin sakonnin da tayi afikin waya ( SMS ).

 Wato wannan application din amfanin sa shine zai baka gano dukkanin kiran wayar da ya shigo cikin waya. Misali dukkanin wani kira ko aka kira wayar ko akayi misscalled ko akayi waya da kuma adadin mintuna da sakonnin da akayi wayar. Tare da gano kwanan wata da lokachi gaba daya.

 Sannan koda bakayi save din number wayar ba duka za'a ganta.

 Abinda zakayi shine zaka dakko application din wanda zan ajje muku link dinsa a kasa bayan nan sai ka saka acikin wayar da kake so ka gano komai na kiran ita wannan wayar.

Idan a wayar matar ka ne ko budurwar ka sai ka saka application din acikin wayar sannan ka bude shi.

 Sannan koda kaima kana neman wata number ko wani evidence na kiran waya zaka iya amfani dashi acikin wayar taka.



 Bayan ka bude akwai yanda zaka zabi kwannan wata ko lokachi koda kuwa na shekara 1 zuwa 2 ne sannan zaka zabi dukkanin abinda kake so shi application din ya fitoma dashi a cikin wayar. Misali idan dukkanin komai kake so na misscalled ko calling zaka zabi abinda kake so shine zai baka damar yayi print din wannan kiran wayar a jikin takarda zaka iya fito wa dashi normal. Sannan ka ajje shi.

Bugu da qari akwai abinda ya danganchi messages wato ( SMS ). Wanda zaka iya gano dukkanin sakonnin da aka tura na shekarar gaba daya. 

 Sannan da wasu abubuwan da suke cikin application din da yawan gaske.

Idan akwai features din dakuma suka nuna sai ka dan biya kudi to normal sai ka biya kayi amfani dashi. Amman de wannan batare da ka biya kudi ba zakayi amfani da abinda na fada.

 Sannan koda an goge number wayar zaka iya ganin kiran da akayi. 

Yanda zakaga list din kiran kamar a misalin sa a hoton kasa.




Ga link din application din zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka👉👉Download

Previous Post Next Post