Yanda zaka HADA wayar ka da TV kaga Komai 2024

 

Yanda zaka HADA wayar ka da TV kaga Komai 2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ina fatan kuna nan lafiya ya zafin wanan yanayin. Allah ya dafa mana ya gafarta mana ameen.

Yan'uwa yau darasin mu akan application din da zai baka damae hada wayar ka da TV normal kayi amfani da ita. Wajen kallon video ko sauraron Audio ko kallon Hotuna da suke acikin wayar ka zuwa cikin TV din ka.

Sannan shi wannan application din zai dauki kowace irin Tv ko wata Tasha wanda zaku kalla a online ko normal da suke acikin wayar ka.

Bagaren kallon video akwai online Tv sannan akwai normal wanda muke sakawa a cikin wayar mu kamar yanda muka saba.

 To akwai application din da ba kowane irin abubuwan man suke dauka ba.

 To shi wannan application din zai baka damar kowane kallon video ko hotuna ko sauraron audio dukkanin su.

Sannan kowace irin Tv misali Samsung ko Lg da sauran su.

Kawai abinda zakayi ka hada wayar taka da Tv din. Sannan normal bayan ka hada zaka iya control din videon direct ta cikin Tv din.

Misali wajen koro Volume ko tsayar da Video ko chanja wani video ko daga wannan videon zuwa wani ko ka chanja zuwa audio koda wayar tana ajje batare da ka taba wayar taka ba.

 Sannan ko gidan Tv din na online ne wanda sai ka kunna Data ko internet to normal zai bude acikin ita Tv din.

 Akwai abubuwa da yawa wanda wannan application din zai baka damar control din wayar acikin Tv da de sauran abubuwa da Dama.

Ga link din Application din a kasa ka taba sai ka sauke shi akan wayar ka.👉👉👉👉👉👉Download

Previous Post Next Post