Yanda zaka koyu zanen gida ( Draw ) acikin wayar ka batare da Computer ba 2024

 

Yanda zaka koyu zanen gida ( Draw ) acikin wayar ka batare da Computer ba 2024




Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne mai mahimmanchin da ya kama ta ka mallake shi domin zai baka damar yin zanen gidaje koda baka da computer acikin wayar ka.

 Kamar de yanda muka sani yanzu an waye wajen zanen fili na gida ko masallachi ko wani campany daban.

To zakaga dole sai a computer ake amfani da software wadda zakaga bama a kowace computer takeyi ba.

 Hakan yasa na binciko mana wannan application din wanda zai baka damar yi a wayar ka batare da kana tunanin dole sai a computer ba. Sannan koda baka da babbar waya zaka iya amfani da wannan Application din kayi zanen gidajenko filaye.



 Kowane zanen gidaje da kake gani anayi zaka iya zanawa acikin sa sannan idan ka koya zaka iya zanewa ka biya ka kudi ko ka zana asalin gidan da kake so kaima ka zauna.

 Zai baka full na abubuwan da kake buqata wajen zanen kamar a computer.

 



Ga link din application din zaka an dubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke application din a wayar ka👉👉Downlod

Previous Post Next Post