Yanda zaka kulle number waya a wayar ka// Mamaki 2024

 

Yanda zaka kulle number waya a wayar ka// Abin Mamaki 2024


Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi ya garin ya kuma zafi. Allah ya dafa mana ameen.

 Yan'uwa yau wani application mai matuqar amfani na kawo mana wanda zai baku damar boye dukkanin wata number da take a wayar ka.

 Wannan application din zai baka damar saita zaman takewar ku tsakanin da abokan ka da kuma zaman auren ka gaba daya.

 Domin ta dalilin ganin wata number a wayar ka za'a iya ta da hankali ayi fada sosai. 

 Idan ka mallaki wannan application din ka saka shi a wayar ka zaka boye wata number ta cikin wannan application din.

 MISALI: Idan ka saka wata number a wayar ka to zaka iya boye wannan number ta cikin application din wanda idan ka shiga cikin wayar ka ko contact din ka bazakaga wannan number ba gaba daya.

Zaka zabi adadin numbers da kake so ka boye a wayar ka. Wanda idan mutum zai gana buncike a wayar ka bazai ga wannan number ba.

 ko da misali an saka asalin number ana so a gano wane suna ka saka. To wayar ka bazata ba da wannan number ba saboda ka boye ta.

 Wani lokachin zakaga kana da number to amman kana tunanin idan ka saka asalin sunan mai wannan number matar ka ta gani to za'a iya samin matsala. To wannan application din koda kayi save din number da suna normal idan zakaga shiga gidan ka ko zakaje wani gurin zakaga shiga cikin application din kayi hide din number. To koda an shiga cikin contact din akayi seach din sunan baza a ganshi a wayar taka ba. Sai de idan ka qara shiga cikin application din ka bude shine zai fito a wayar ka.

 Sannan shi application din zaka iya saita passowrd da kuma icon na Batdakama. 

zaka iya mayar da asalin icon din application din kamar calculator ko normal Pattern ko normal Pin.

Ga misalan Security din icon din a kasa.





Ga link din Application din a kasa zakaga an rubutu download d koren rubutu shine zaka sauke shi a wayar ka.

Download

Previous Post Next Post