Yanda zaka mayar da Network din wayar ka 5GNetwork 2024

 

Yanda zaka mayar da Network din wayar ka 5GNetwork 2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa. Yau darasin mu akan applicatiin din da zai ninka ma network din wayar ka ne kowace kala. Misali masu kananan wayoyin da suke amfani da 2g sa kuma 3g wata kuma akan same ta akan 4g haka.



 To shi wannan application din yana dubane ga dukkanin wani network na wayar ka ko da ma ba 2gb bane.

Da zarar ka kunna network ko DATA ta wayar ka sannan ka kunna application din zai nin ka ma network din ka.

 Sannan zai baka zabin dukkanin wasu abubuwan da idan kana si kayi amfani da network ko internet na wayar ka.



 Zai ninka ma Network din wayar ka. Daga 2g wayar ka zata koma 3g. Ko zuwa 4g. Idan kuma babbace 4g gare ta zata ninka ma zuwa 5g. Sannan kayi amfani da shi a wayar ka.

Baka da damuwa bangaren browsing ko matsalar network na wayar taka.

 Gubu da qari ba iya network na wayar ka zakaga iya qarawa ko ka duba dukkanin abinda ya shafe shi ba.

 Harda WIFI zaka iya dubawa sannan ka gano karfin network din gaba daya.

 Akwai bangaren Service ko mace Tower inda asalin anan network din yake. Zaka iya track din wannan services din ko nae tower din.

 Inde har ka mallaki wannan application din bakai ba matsalar network inde kana da DATA a wayar ka. Domin zai qaro ma karfin network din wayar taka.

Ga link din Application din sai kantaba ka sauke shi a wayar ka.👉👉👉Download

Previous Post Next Post