Yanda zaka sami kyutar 10+GB a wayar ka 2024

 

Yanda zaka sami kyutar 10+GB a wayar ka 2024


Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Ina fatan kuna lafiya

Application ne da zai baka damar mallakar GB na waya wanda zaka iya saka dukkanin kayayyakin ka a ciki.

Wanda koda ka chanja waya zaka iya dawowa da dukkanin abubuwam da ka zuba aciki. Sannan koda a wayar ka babu space na storage.


Dukkanin hotunan ka da videos da dauran file wanda zaka ajje acikin su.

 Bayan nan koda ka saka abubuwan naka zaka iya anfani da link din file ko na folder wanda ka daka a ciki.

Ga link din application din ka taba sai ka sauke shi akan wayar ka domin fara amfani dashi sannan sai ka saka videos,audios.image da kuma decument.

 Bayan nan koda ka chanja waya idan ka saka abubuwan naka zaka iya dawowa ka sauke su a sabuwar wayar taka.

 sannan shi wannan application din free ne ko nace kyuta ne.

Ga link din Application din👉👉Download

Previous Post Next Post