Yanda zakayi Chat da kowane kalar Yare 2024

Yanda zakayi Chat da kowane kalar Yare 2024






Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai vaka damar kayi chat da kowane kalar yare.


Idan ka mallaki wannan application zai baka damar yun magana ko chat da kowane kalar yare. 

 Duk wani keyboard na waya yana zuwa da yare da yawa sai de wajen saitawa abin yana bamu wahala dosai. Hakan yasa na nemo mana wannan application wanda yazo daga company google ya sami wanda suka dauki wannan application sun fi mutum billion 5.

 Da farko idan ka dauko application din a wayar ka bayan ka saita shi. Zai baka damar zabar dukkanin yaren da kake so. Wajen taba Languages idan ka taba shine zai baka dama qara yarikan da kake so. Arabic ko france ko dukkanin yarikan da kake so idan kanason chat da shi zai fito sannan kayi rubutun.



 Sannan idan kaje inda kakeso kayi rubutun akwai alamar Duniya a keyboard kana tabawa zai baka damar saka wannan application din a wajen inda kake rubutun. Zaka zabi kalar yaren da kake so.

Sannan ni kaina da wannan application nake amfani saboda dadin amfani da shi. Babu ta yanda zaka fara rubutu sannan ya na chanja ma kalar rubutun da kake so. Kamar yanda wasu keyboard din yake.

 Akwai yarika daban daban wanda zai baka damar rubutun. 

 Akwai yanda zaka ajje shi keynoard din zai dinga ajje duk wani password da kayi amfani da wani application ko wani website wanda idan kanason budewa kawai zai nuni ma username da password sabida shi keyboard din ya haddace sannan ya saukaka ma.



 Wani abu ma sai ka fara amfani dashi sannan zaka ga amfanin sa.

 Ga link din application din a kasa zakaga an rubutu download da koren rubutu.

Sai ka taba ka sauke shi sannan ka fara amfani dashi a wayar ka.


Download

Previous Post Next Post