Ana Ganin sirrin ka ta Camerar wayar ka baka sani ba 2024

Ana Ganin sirrin ka ta Camerar wayar ka baka sani ba 2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar gano dukkanin website ko application wanda yake daukar bayan ka baka sani ba.

 Sau da dama akanyi amfani da wani application wanda zai dauki videon ka ta camerar gaba ko ta camerar baya baka sani ba. Ko kuma ayi amfani da wani website ko wani link wanda za'a iya ganin sirrin ka baka sani ba.

 Amman idan ka yi amfani da wannan application din zai tabbatar ma da idan ana daukar videon sirrin ka baka sani ba.



Kawai application din bayan ka saka application din a wayar ka kawai shiga zakayi ciki zaka kunna shi. Bayan ka dannna kawai sai kayi kiran waya. Idan kayi kiran waya to zakaga wata alamar camera ko qaramin haske ya fito ta saman wajen inda service dinka yake.

 ko kuma idan ka bude application din ko website din shine zakaga wannan alamar ta fito. Koda ana amfani ana sauraron kiran wayar ka wannan alamar zata fita.


 Kawai idan ka dakko application din a wayar ka bayan ka bude shi sai ka danna wajen kunnawar bayan ka kunna sai ka shiga cikin website ko application din da kana tunanin ana biniyar kiran ka ko dukkanin sirrinkan ka.

 Ga link din application din sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.👉👉Download

Previous Post Next Post