Yanda zaka chanja Launin wayar ka tayi kyu sosai Koda VIVO ce Best Luncher 2024

 Application biyu da zasu chanja ma launin wayar ka tayi kyu sosai a karshen wannan Watan 2024 Best Launcher




Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau darasin mu akan wasu application ne da idan ka saka su acikin wayar ka zasu chanja dukkanin ilahirin launin wayar ka tayi kyu. Abinda ya danganchi Launcher da kuma Wallpaper. 

Dukkanin su zan dan yi muku bayanin su kadan sannan a gaban bayanin na akje muku link din su domin amfani a wayoyin ku.

 Farko zan fara da maganar wallpaper.

 Wannan application din zai taimaka ma ya baka damar zabar kalolin wallpaper domin dorawa akan wayar ka. Ita wallpaper ana amfani da ita ne wajen kawai dora hoto akan screen din wayar ka a inda ka zaba sannan bazata chanja ma launin wayar ba kawai zakayi amfani da ita ne wajen zabar hoton da yayi ma sannan kayi amfani dashi a wayar ka. 

Ga misalin sa nan acikin hotunan kasa

👇👇👇👇👇







Saboda haka ga link nan ka taba ka sauke akan wayar ka.👉👉Download


Application na biyu shine zai baka damar amfani da launcher mafi kyu a wannan shekarar wanda zakayi amfani da ita domin ta chanja ma launin wayar ka gaba daya. Wato wannan launcher banga kamar ta ba a wannan shekarar domin yanda tazo da abubuwa da yawa bayan qarawa wayar ka kyu da zatayi. Sannan zata baka damar boye dukkanin wani application da kake buqata saboda baka buqatar shi akan screen din wayar ka wanda har wani yakan iya ganin sa sannan yayi amfani sashi.

Ga misalan shinan acikin hotunan kasa.

👇👇👇👇👇





Amman idan kayi amfani da wannan launcher zaka iya boye dukkanin app da kake so. Shima ga link dinsa nan ka taba dai ka sauke shi a wayar ka.👉👉Download

Previous Post Next Post