Best Video summarizer 2024

 

Best Video summarize 2024. Ka mallake shi.





Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne mai matuqar abin mamaki domin zai baka damar rage ko saukaka nauyin kallon duk videon da kakeyi.

 Application ne da zai rubuta ma dukkanin wani abu da ake bayani acikin video a rubuce batare da ka kalli videon duka ba.

Idan kana kallon video a youtube sannan kaga videon yayi yawa ko kana son ka mayar dashi a rubuce kamar labari haka. To wannan application din zai taimaka ma.

 Domin zai rubuta ma dukkanin videon da ka ke buqata.

Misali. Idan kaga videon kawai zaka copy link din video sai ka shigo wannan application din sannan ka saka wannan link din to shi application din zai fassara dukkanin abinda ake fada acikin videon.

Ba sai ka kallo videon gaba daya ba. Sannan koda ma kana so kayi amfani da videon a rubuce to wannan application din zai saukaka ma.

Sannan application din bashi da wahala sosai wajen amfani dashi. Domin kawai copy and paste ne na videon da kake so. Daga youtube din zuwa application din.


 Ga link din application din nan sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka.👉👉Download

Previous Post Next Post