Application biyu da zasu baka kariya daga Hackers na Dukkanin wayar ka. Yana da amfani sosai ka mallake su 2024

 Application biyu da zasu baka kariya daga Hackers na Dukkanin wayar ka. Yana da amfani sosai ka mallake su



Assalamu alaikum warahmatullah. Wasu application guda biyu na kawo mana wanda zasu baka damar chat da kuma boye sirrin ka na hoto ko video babu mai iya sacesu ko ganin su duk yanda yakai da bibiyar ka koda mai kotse ne.

 Application na farko zai baka damar boye dukkanin wani hoton ka da kuma videon ka ko file din ka. Zaka boye shi wanda dukkanin inda ka saka shi babu mai iya gano shi koda yana bibiyar dukkanin wayar ka. Kai koda ache kana ajje hoton ko decument din a wata software ko wani application na cloud haka. Wanda ire-iren wannan ne suke ba da damar a bibiyi dukkanin abubuwan da kake sakawa sannan za'a iya ganin su.



Koda kuwa acikin wayar ka yake ko kuma zaka ajje a wata cloud haka kamar irin su Google drive da kuma mega haka.

Koda ace kana so ka turawa wani wannan hoton ko decument din babu wanda zai iya ganin sa sai wanda kanturawa sannan ka fada masa password din sannan zaiyi decrypt din file din.

 Hakan yasa na kawo mana wannan application domin kare sirrinkan hotunan mu ko wani file haka.

Saboda haka ga link din wannan application din👉👉Download

Application na biyu shine zai baka damar ka tura sakon da babu mai iya gane me ka tura koda ana bibiyar ka ko dukkanin ilahirin wayar ka.

 Zakaniya encrypt na wannan chat din duk yawan rubutu sannan ka saka masa password wanda babu mai iya gano mai ka boye har sai wanda ka turawa koda a whatsapp ne ko normal message ko wani chat daban. 



Saboda akwai hanyoyin da ake bi akan iya bibiyar dukkanin wayar ka ba ma iya chat din ka ba.

Saboda haka ga link din application din na biyu sai ka taba ka sauke app din a wayar ka👉👉👉👉Download

Previous Post Next Post