Sabon Application da ya fito a wannan Watan Picture this 2024 ( Plant ).

Sabon Application da ya fito a wannan Watan Picture this 2024 ( Plant ).




Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa a sabon videon nan. Yau darasin mu akan wani application da zai baka damar gano dukkanin sirrikan Tsirrai wato plant ko bishiya da take a dukkanin gurare.

 Yan'uwa wannan applcation din akwai abin mamaki domin dukkanin bishiya ko tsirrai wato plant da turanchi kenan zaka iya scan na daukar hoton ta shi application din zai fitar da dukkanin inda take rayuwa da duk abubuwan da take buqata wanda zai iya taimaka mata ta girma. 

 Sannan shi wannan application din zai taimakawa dukkanin wanda suke karantar forestry bangaren shuke-shuke.

 Bugu da qari koda kaga bishiya ko shuka zaka iya daukar hoton ta ta cikin application din sannan shi application din zai fada ma sunan ta. Da asalin mene ne yake taimaka mata wajen girma da rayuwa baki daya.

 Sannan koda kayi shuka a gidan ka ko kanason yin shukar zaka iya bincike a cikin application din. Da komai- da komai.


Sannan koda ciyawa ce zaka iya bincikar ta acikin wannan application din.

Ga link din application din sai ka taba ka sauke a wayar ka.👉👉Download

Previous Post Next Post