Tabbas inde akwai camera a wayar ka ko Video to wannan App din dole ka mallake shi 2024


Tabbas inde akwai camera a wayar ka ko Video to wannan App din dole ka mallake shi 2024




Assalamu alaikum warahmatullah barkan mu da wannan lokachin yan'uwa. Yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar yin amfani da wayar ka koda kuwa akwai security a wayar taka.

 Akwai abubuwa da dama wanda idan kana amfani da wayar ka to bsbu damar ka daka wayar a security kana saka ta wayar zata tsaya da wannan aikin.

 Kamar kana kallon video a wayar ka inde ka saka wayar a security wannan videon zai tsaya. Hakazalika idan ka kunna camerar wayar ka idan ka saka wayar a security to wannan camerar bazata budu ba. Hasalima koda video receord kakeyi.

 Da dai abubuwa da dama wanda ban lissafo ba. To idan ka mallaki wannan application din zai baka damar amfani da dukkanin wasu abubuwa kamar yanda na lissafo ire-iren su a baya sannan kayi amfani da su koda wayar taka tana security ta amfani da wannan application din.



 Idan ka saka wannan application din to da zarar ka kunna application zai zamo screen din wayar ka yayi duhu normal kamar akwai security akan wayar to zaka iya cigaba da sauraron wannan videon da kuma daukar videon sirri da wannan application din.

 Hakan yasa na kawo mana domin fara amfani dashi kamar yanda na nuna muku acikin videon yanda zakayi amfani dashi din.

 Ga link din application din sai ka taba ka sauke shi akan wayar ka👉👉Download

Previous Post Next Post