Video Invitation Maker Ka sami kudi mai yawa 2024

 

Video Invitation Maker Ka sami kudi mai yawa 2024



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi yan'uwa. Yau darasin mu akan wani application da zai baka damar yin invitation na video wanda zakaga hannu yana rubutawa sannan an saka waka tanayi. Wanda zakaga ana hadawa sannan ana samun kudin dashi.

 Sannan shi wannan application din akwai sauki sosai wajen amfani dashi. Bugu da qari babu wani application da ya kaishi aiki wajen hada Katin daurin aure shi yasa ya sami sama da mutum milion daya wanda suka dakko shi a playstore sannan suna amfani dashi.


Dukkanin abubuwan da kake buqata wajen hda invitation zak same shi cikin sauki acikin wannan application din.

Farko de abinda ya kamata ka fara mallaka shine background wanda zakaje brower sai kayi search a google koda background din ka rubuta zai kawo ma. Sannan sai ka zabi design din da kake so wajen amfani da shi acikin invitation din.

 Sannan sai sauran abubuwan kamar saka waka da saka hoton angon ko hoton wanda kake so ka saka.

Da kuma design na rubutu da kalar da kake so ya kasance shi rubutun.

Kamar de yanda nayi muku takaitaccen  bayani acikin videon da na dora a facebook da kuma tiktok.

 Ga link din Application din a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka domin amfani dashi.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post