Wannan Application din ya isheka komai Ka mallake shi ( Facetune ). 2024

 

Wannan Application din ya isheka komai Ka mallake shi ( Facetune ). 2024




Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne data tankar da Dubu wanda zai baka damar chanja dukkanin launin video ko hoton ka. Abinda ya danganchi gyara video cire hayaniyar da take a cikin videon chanja kalar videon da kuma qara kyu na videon. Haka zalika bangaren hoto ma dukkanin abinda ka lissafa na video zaka iya yiwa hoton sannan akwai wasu qarin abubuwan wanda sai ka mallaki applocation din da kanka zaka gano. Kamar irin chanja background na hoto ko cire wani abun da ya bata hoton ko chanja kalar gashin kanka ko sakawa hoton kwlaliya ( Makeup ).




 Wannan Application de daya tamkar da dubu ne domin zai saukaa ma sannan ya gyara ma videon ka kamar a computer kayi editing din.

Wannan na dan fadi abinda application din ya kunsa ne. Akwai abubuwa da yawa kamar yanda na fada muku wanda zaka hada da kanka acikin application din.

 Sannan wannan application ya sami wanda suka dakko shi sama da mutum million 50 a playstore saboda yanda aikin sa yake da kuma kyu.

 Sannan bashi da nauyi ballantana ya cika ma waya gaba daya MB shi kadan ne.

 Wajen amfani da shi babu wahala domin kawai kana budewa zak baka zabin abinda kake so kayi. Bayan ka zaba kawai zakaga inda zaka dora videon ko hoton. Sannan dukkanin abind akake so kayi tabawa zakayi a lokachi kadan zakaga ya hau kan videon ko hoton.

 Ga link din Application din sai ka taba ka dakko shi domin fara amfani da shi. 👉👉👉👉Download

Previous Post Next Post