Yanda ake sauraron kiran wayar ka sannan Ayi Record baka sani ba 2024

 

Yanda ake sauraron kiran wayar ka sannan Ayi Record baka sani ba 2024



Assalamu alaikum a gurguje ka gaggauta dakko wannan application din domin kariya daga masu bibiyar kiran wayar ka domin hana daukar sirrin ka baka sani ba.

 Wato sau dadama akan iya bin wata hanya ayi record na wayar ka ko wayar da kake tsakanin ka da wani sannan koda maganar sirrin ce akan iya record sannan wannan sirrin ya fita kai baka sani ba. Alhalin wanda kukayi wannan sirrin dashi ka aminta da shi amman zai iya bayyana dukkanin sirrin ka baka sani ba.

 Abin mamakin shine wani lokachi kamar a social media zaka iya tsintar wani record na kiran waya har kaji duk wani sirrin ya fita.



 To amfanin wannan application din shine zai baka damae gano dukkanin wata waya da kake idan ana record din wannan wayar sannan zaka iya katse wannan record din bugu da qari zaka iya block din wannan record din da akeyi ma.

Akwai hanyoyi da yawa kamar yanda kuka gani acikin videon yanda application din yake aiki. Zaka iya kunnawa ya gano ma wannan record din da akeyi ma. Sannan zaka iya block na contact din da yayi kokarin record din wannan kiran wayar naka. Sannan zaka iya ganin dukkanin wasu numbobi da kayi block wanda kayi da amfani wajen hana su dauki sautin muryar taka yayin kiran waya.

 Ga misalin sa nan acikin hotin kasa

👇👇👇



Saboda akan iya fa amfani da application kala daban daban wajen daukar (Record) na sautin kiran wayar da kake ko wata wayar ma takanzuwa da shi domin yin record na dukkanin kiran wayar. To koma de wace hanya aka bi wannan application din zai gano ma sannan ya baka damar katsewa sannan babu wanda zai dauki wannan record din inde kana da application din sannan ka saita shi kamar yanda nayi bayanin sa a videon.

 Wannan daukar record kwata-kwata bashi da amfani sannan za'a iya cewa chin mutunchi ne ga mutum kayi record din kiran wayar inde shi wanda kake din baisan kanayij wannan record din ba.

 Amman ga maganin da zakayi amfani da shi wajen magance wannan matsalar.

 Ga link din application din sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka domin fara amfani da shi👉👉👉Download

Previous Post Next Post