Yanda zakaga duk abinda Budurwar ka takeyi ko matar ka. Ta cikin wayar ka batare da ta sani ba. 2024

 Yanda zakaga duk abinda Budurwar ka takeyi ko matar ka. Ta cikin wayar ka batare da ta sani ba. 2024




Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar ganin dukkanin wasu abubuwa na wayar matar ka ta cikin wayar ka batare da ka amshi wayar taba sannan batare da ta sani ba.

 Zai wuya ace kana ganin dukkanin text messages din matar ka ko buburwar ka ballantana ma a ce hotunan ta ko videos saboda abin akwai wuya sai de kowannen su ka yi amfani da application kala daban-daban. 

To shi wannan application din dukkanin su zai baka damar bibiyar su a applocation guda daya. Wanda ta cikin wayar ka zakana ganin su batare da ka raba hanyoyin ba.

 Da farko de abin da zakayi shine. Zaka dakko application din wanda zan ajje muku link din sa a kasa sai ka dorashi akan wayar matar ka da kuma kan wayar ka. Amman shi wayar taka zaka iya amfani da website ko kayi amfani da computer koda ace kana tunanin matar zata iya ganewa saboda tana amsar wayar ka.

 Bayan ka dakko application din sai ka shiga cikin sa acikin wayar matar ko budurwar shine zai baka link din da zaka hada shi da wayar ka ko browser taka wadda zakana ganin komai ta ciki.

Kanayin connecting to dukkanin wani sakon messages da aka turowa matar ka zaka iya ganin sa ta ciki sannan kaima zaka iya turawa da sakon sannan zakaga hotunan wayar ta da kuma videos din wayar ta. Kai harda dukkanin wasu numbobi da suke a wayar ta zaka gansu. Sannan zaka iya amfani da su ta cikin wayar taka.

 Bayan ka hada da wayar ka sai kayi amfani da wannan application wanda na kawo muku zaka iya boye application acikin waya. To sai ka boye application din acikin wayar ta. Shine bazata ga wani sabon application a wayar ta ba.

 Gaba daya abin babu wahala sannan kana bude wa a wayar ka zakaga komai ya fito da asalin sunan sa wanda batare da ka sha wahala ba normal zaka iya budewa hotunan ko sakonnin ko videos din da dai sauaran su.



Ga link din application din zakaga an rubuta downloa da koren rubutu sainka taba ka sauke akan wayar ka.👉👉👉Download

Previous Post Next Post