Yanda zakaga duk Password din kowa batare da ya sani ba 2024

 

Yanda zakaga duk Password din kowa batare da ya sani ba 2024




Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a yau a sabon darasin namu.

Yau darasin mu akan wani application ne mai amfanin gaske wanda ya kamata kowa ya mallake shi sannan ka gane shi kada wani ya sakama a wayar ka baka sani ba. Saboda application ne da zai bada damar ganin dukkanin password ko dukkanin chatting da kakeyi batare da ka sani ba.

 Shi wannan application din idan aka sakama shi a wayar ka. To dukkanin ilahirin sirrikan wayar ka zai ajje su acikin sa sannan wanda ya saka din yana ganin komai duk baka sani ba.

  Amman dan Allah ayi amfani dashi ta hanyar da ta dace.

Asalin abinda yasa na kowa wannan darasi shine. Wani lokachin zaka iya tsintar kanka wani abokin ka ko mahaifi ko wani mutumin daban zai iya samin cutar rashin lafiya sannan bazai iya magana ba. To za a iya saka masa wannan application din a wayar sa. Bayan nan sai a bashi wayar yayi amfani da ita to dukkanin wani banki ko wani muhimmin magana ko password application din zai haddace shi sannan zai fadi sunan abinda aka saka wannan password din ko wannan maganar.



 Duk inda Keyboard na wayar ka zai iya fitowa to wannan application din zai iya recording ko nace daukar wannan abinda sakayi a wayar ka.

Misali wannan rubutun da kuke karantawa to application din yana haddace dukkanin ilahirin wannan rubutun ba lalle sai an shigo cikin website dina ba ana shiga cikin application din za'aga rubutun saboda na bude keyboard din waya ta sannan ina rubutu dashi kamar de yanda kuke gani.

To haka zalika dukkanin inda za'a iya rubuta password ko pin to application din yana haddace dashi. Koda chatting kayi a whatsapp ko a facebook kai koma de ina ne. Inde keyboard na wayar zai fito to application din yana dauke da komai.

Sannan application din wajen amfani dashi babu wani wahala kawai kana bude shi kamar de yanda muke bude sabon application misali bangaren permission da sauran su. Kawai zai bude bayan nan dukkanin inda ka shiga batare da ka qara danna komai a application din ba kana shiga cikin sa zakaga dukkanin chat din da kuma password din.

Ga lin din application din sai ka taba ka sauke shi a wayar ka👉👉👉👉 Download

Previous Post Next Post