Yanda zakayi record din duk kiran wayar ka ta wannan application din 2024


 Yanda zakayi record din duk kiran wayar ka ta wannan application din 2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ya kuke ina fatan kuna lafiya.

Wannan application din zai baka damar daukar dukkanin wani kiran waya da kake yu normal kira ko a wani social media kamar irin su whatsapp da viber da sauran su.

 Dukkanin wani application da muke amfani da su wajen record na kiran waya. Ko dukkanin wata hanya da take zuwa domin recording ma kiran waya to bazaiyi a sauran chatting ba sai iya normal kiran waya kamar yanda kiwa ya saba.

Amman idan kayi amfani da wannan application din dukkanin record zaka iya yi dashi. Bangaren kiran waya da sauran su. Kamar irin su normal kira da kuma whatsapp kira da telegram da sauran su.

 Sau dadama wani lokachi kana buqatar kayi waya a whatsapp ko a wani chatting haka. Kuma kana buqatar kayi record din wannan kiran wayar.



 To zakaga babu wata dama da zaka iya recording din wannan kiran wayar.

 Amman idan kayi amfani da wannan application din zakayi dukkanin record na kiran wayar ka gaba daya.

Sannan  akwai hanyoyi da daman da zakayi anfani da application din wanda zaka iya ajje duk kiran wayar da kayi a wani storage din kamar google drive da sauran su.

 Ga link din application din nan sai ka taba ka sauke application din a wayar ka.👉👉Downlod

Previous Post Next Post